SiyasaShirin YammaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaLateefa Mustapha Ja'afar02/17/2023February 17, 2023A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni da suka hadar da na muhawara kan batun gudanar da zabuka da katin shaidar zama dan kasa maimakon rijistar zabe a Ghana. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.https://p.dw.com/p/4NfoTTalla