1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma

March 2, 2023

A cikin shirin za a ji kalubalen da ke gaban zababben shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, sannan kuma za a ji karin bayani kan ziyarar da sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya ke yi a Iraki.

https://p.dw.com/p/4OBUm