SiyasaShirin YammaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaFauziyya Dauda03/13/2023March 13, 2023A cikin shirin za a ji cewa zababben shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu na kokari kafa gwamnatin hadin kan kasa. A Jamhuriyar Nijar kuwa, ‘yan kasar ne ke tsokaci kan ziyarar da shugaban hafsan sojojin Faransa ya kai kasar.https://p.dw.com/p/4Od3PTalla