SiyasaShirin YammaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMohamed Tidjani Hassane03/31/2023March 31, 2023A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya jam'iyyar adawa ta PDP ta dauki hanyar dinke rikicin cikin gida da ya kunno mata, a Nijar sabin membobin hukumar koli mai kula da kafafen sadarwar kasar watau CSC sun sha rantsuwar kama aiki.https://p.dw.com/p/4PZiuTalla