SiyasaShirin YammaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaBinta Aliyu Zurmi04/06/2023April 6, 2023A cikin shirin za a ji a jamhuriyyar Nijar a wannan Alhamis ne majalisar dokokin kasar ta bude zaman taronta na farko na wannan shekara domin yin nazarin wasu sabbin dokoki da gwamnati ta mika mata, tare kuma da sabunta kwamitin gudanarwa.https://p.dw.com/p/4PndkTalla