SiyasaSaurari shirin yammaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSuleiman Babayo ZMA08/02/2023August 2, 2023Najeriya ta dauki matakin ba-sani-ba sabo ga Jamhuriyar Nijar a wani mataki na nuna fushinta kan juyin mulkin da soji suka yi, na baya-bayannan shi ne batun katse wutar lantarkin da Najeriya ta ke baiwa kasar.https://p.dw.com/p/4UhklTalla