1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zanga-zangar Amirka ta yadu a wasu kasashen duniya

Gazali Abdou Tasawa
June 3, 2020

Bayan da kura ta fara lufawa a zanga-zangar adawa da kisan bakar fata a Amirka, zanga-zangar ta yadu a halin yanzu zuwa wasu kasashen duniya musamman na Turai.

https://p.dw.com/p/3dDSP